2020-06-10 10:25:01 cri |
Hanya mai lamba 318 tsakanin Sichuan da Tibet, shimfidar wuri mai kayatarwa ya jawo hankali masu yawon shakatawa matuka. Wannan hanya mai tsawo kilomita 2000 ta ratsa tsaunin Hengduan, wadda ta hada tudun Tibet da kwanon Sichuan tare.
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China