Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Mace dake kokarin kyautata zaman rayuwa ta hanyar amfani da fasahar zane
2020-06-09 10:38:23        cri

 

 

 

 

 

Zhang Haijing, yar shekaru 30 a duniya, a yayin da take da shekaru 18 ta fado daga hawa 6 na wani gini, wanda hakan ya haddasa mata lalacewar kafafu har ta kai ba ta iya tafiya. Daga baya, ta samu damar mu'amala da fasahar zane, kuma ta soma sha'awar wannan fasaha. A 'yan shekarun da suka wuce, a karkashin taimakon gwamnatin wurin, Zhang Haijing ta kafa ofishin zane a garinsu, don koyar da fasahar zane ga yaran wurin, kana ta na sayar da abubuwan da ta zana ta yanar gizo, don kara samun kudin shiga na iyalinta. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China