2020-06-07 15:04:50 cri |
Ranar 5 ga watan Yuni rana ce ta kiyaye muhalli ta kasa da kasa, jigon ranar ta wannan shekara shi ne "Tabbatar da kasancewar halittu daban daban a duniya", kare su tamkar kare duniyarmu ne baki daya. (Maryam)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China