Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Dukkan mambobin 'yan wasan kungiyar Liverpool sun nuna kin amincewa da ra'ayin nuna bambancin launin fata
2020-06-07 15:04:50        cri

Dukkan mambobin 'yan wasan kungiyar Liverpool ta kasar Birtaniya sun durkusa da kafa daya, don nuna kin amincewa da ra'ayin nuna bambancin launin fata.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China