Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga yadda ake shirya wa sojojin saman yaki abinci iri iri
2020-06-09 10:38:32        cri

 

 

 

 

 

 

A lokacin da wasu hafsoshi da sojoji masu tuka jiragen saman yaki suke samun horo, su ma sojoji masu dafa abinci suna fama da aikin dafa musu abinci, kamar Taliya da naman shanu, da kayayyakin lambu na ganyen Salad. Sannan su kai wadannan abinci zuwa inda hafsoshi da sojojin saman yaki suke. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China