2020-06-05 07:41:48 cri |
Mutanen dake aikin daure duwatsu a kan tsauni domin tabbatar da duwatsun ba su rika fadowa kasa su raunata dan Adam, ko lalata jirage da motoci ba. Wadannan ma'aikata sun cancanci yabo!(Murtala Zhang)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China