Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Mace da ta taimakawa mazauna kauyensu don kawar da talauci
2020-06-04 09:34:48        cri

 

 

 

 

Liang Qianjuan, 'yar kardin Gansu na kasar Sin, tana ta yin kokarin sayar da kayayyakin gargajiya na garinsu, ciki har da man olive, dangin gyada, ruwan zuma da kwai da dai sauransu ta hanyar yanar gizo, wadda ta taimakawa gidajen kauyensu sama da 300 don kara kudin shiga, ciki har da gidaje masu fama da talauci sama da 100, wasu matan kauyen ma sun cimma nasarar amun aikin yi. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China