Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yan uwa mata da suka canja makomarsu ta hanyar samun ilmi
2020-06-02 13:25:10        cri

 

 

 

 

'Yan uwa matan nan biyu da suka fito daga kudu maso yammacin jihar Xinjiang, wadanda da ma suka yi zaman rayuwa dogaro da kiwon dabbobi, bayan kokarin karatu da suka yi kuma sun ci jarrabawar shiga jami'a, yanzu suna ci gaba da kokari don bude sabon shafi kan zaman rayuwarsu. A nan kasar Sin, akwai yara da matasa masu yawa sun cimma nasarar canja halinsu marasa kyau ta hanyar kokarin karatu, kamar yadda Sinawa kan ce, ilmi zai iya canja makoma. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China