Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga yadda sojojin kasar Sin suke kwantar da zaman lafiya a kasar Lebanon
2020-06-02 13:49:06        cri

 

 

 

 

 

 

 

 

Ga sojojin kasar Sin wadanda suke kwantar da zaman lafiya a kasar Lebanon. A ran 19 ga watan Mayun shekarar 2019, wata tawagar injiniya ta rundunar sojin kasar Sin ta tashi daga birnin Shenzhen zuwa kasar Lebanon domin tabbatar da zaman lafiya a kasar. Ga yadda wani tsohon soja Tan Zhi'an ya yi ban kwana da 'yarsa mai shekaru 6 da haihuwa, da matarsa wadda take da ciki. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China