Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Tawagar masanan yaki da cutar COVID-19 ta Sin ta isa kasar Equatorial Guinea
2020-05-26 15:06:49        cri
Tawagar masanan yaki da cutar COVID-19 ta Sin ta isa birnin Malabo, babban birnin kasar Equatorial Guinea a daren jiya Litinin, don taimakawa kasar wajen gudanar da ayyukan yaki da cutar COVID-19.

Tawagar ta tashi daga kasar Zimbabwe ne bayan da ta gama aikin taimakawa kasar a wannan rana, inda ta nufi kasar Equatorial Guinea ta jirgin sama na musamman. (Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China