Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
"Motsa jiki ya kyautata zaman rayuwata"
2020-05-25 09:26:49        cri

 

 

 

 

 

Su Yiming, 'yar kasar Sin ce da ta rasa kafarta ta dama, a yayin da take da shekaru 9 da haihuwa. Amma, duk da haka tana cike da imani kan zaman rayuwarta. Yanzu ta kan more yadda take motsa jiki tare da masu yi ta yanar gizo, ta hanyar daukar bidiyo ko watsa labaru kai tsaye. A cewarta, "Motsa jiki ya kyautata zaman rayuwata, tana mai fatan yada irin wannan karfi ga mutane masu yawa. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China