Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
'Yar jarida dake neman labaran annobar cutar COVID-19
2020-05-24 14:55:17        cri

Barkewar cutar numfashi ta COVID-19 tsakanin kasa da kasa, ya kusan canja hanyoyin gudanar da ayyuka na dukkanin 'yan jaridar kasa da kasa. Kwanan baya, 'yar jarida ta birnin London na kasar Burtaniya Hannah McKay, ta ziyarci wani asibitin dake arewacin England domin yin intabiyu. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China