Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Dan wasan kasar Japan ya ke raba abinci a lokacin da yake hutu yayin tinkarar cutar COVID-19
2020-05-24 14:55:10        cri

Miyake Ryo, dan wasan kasar Japan wanda ya taba lashe lambar azurfa ta wasan takobi a gasar wasannin Olympics ta London ya ke raba abinci a lokacin da yake hutu yayin tinkarar cutar COVID-19 a kasar Japan bayan dakatar da harkokin wasanni.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China