An sake bude gasar wasan kwallon kafa ta Bundesliga ta kasar Jamus
2020-05-23 18:23:09 cri
Yadda aka sake bude gasar wasan kwallon kafa ta Bundesliga ta kasar Jamus bayan da aka dakatar da ita har na tsawon kimanin watanni biyu a sakamakon cutar COVID-19, yayin da 'yan wasan suka ci kwallo, sai su yi rawa a maimakon rugumar juna don murna.(Zainab Zhang)