Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An tsara wani nau'in musamman ta rigar iyo ta mata ta Bikini a Italiya
2020-05-21 08:23:29        cri

 

 

Tiziana Scaramuzzo, wata mai tsara tufafin iyo ta kasar Italiya ta tsara wani nau'in musamman ta rigar iyo ta mata ta Bikini domin a sanya ta zuwa bakin teku don nishadi bayan an soke dokar kulle a kasar.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China