Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kek da aka sa masa marufin baki da hanci
2020-05-24 14:55:52        cri

Mai samar da kek na birnin Milan na kasar Italiya ya samar da wani kek da aka sa masa marufin baki da hanci, domin kara karfafawa al'ummun kasa da kasa gwiwa, yayin da suke kokarin dakile annobar cutar numfashi ta COVID-19.(Jamila)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China