Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Mai sarrafa kayayyakin ado na azurfa
2020-05-22 09:17:43        cri

 

 

 

 

Malam Jiang Hua ke nan mai shekaru 35 da haihuwa, wanda yake aiki a cibiyar yayata fasahar sarrafa kayayyakin ado na azurfa na kabilar Miao da ke lardin Hunan na kasar Sin. Ya fara koyon fasahar a shekarar 2006, kuma ya zuwa yanzu, ya gwanance wajen aikin, aikin da ke samar masa kudin shiga da ya kai sama da kudin Sin yuan dubu 80 a kowace shekara. Fasahar sarrafa kayayyakin ado na azurfa na kabilar Miao fasaha ce da aka sanya cikin jerin al'adun gargajiya da ba na kayayyaki ba na kasar Sin. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China