Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yin wasa
2020-05-21 08:23:29        cri

 

 

 

A wata makarantar dake birnin Hohhot na kasar Sin, an sa dalibai yin wasanni daban daban, don neman kwantar da hankalinsu, a lokacin da ake kokarin shawo kan cutar COVID-19 a kasar Sin. (Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China