Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Makiyaya 'yan kabilar Kazak
2020-04-09 09:46:15        cri

 

 

 

 

 

Kazak makiyaya ne da ake wa kirarin "kabilar da ke kan dawaki". A zamanin baya, 'yan kabilar suna yawo suna kiwon dabbobinsu tare da gidajensu. Sai dai a cikin 'yan shekarun baya, sakamakon shirin da aka aiwatar a jihar Xinjiang ta kasar Sin na tsugunar da makiyaya, karin makiyayan sun shiga gidajen da aka gina musu, amma ba su yi watsi da gidajensu na tafi da gidanka ba. Sai dai kuma, sun mai da su masaukin baki don raya harkokin shakatawa, ta yadda za su kara samun kudin shiga. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China