Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An dage wasannin Tokyo Olympic zuwa 23 ga watan Yulin 2021
2020-04-04 19:14:17        cri

An tabbatar da dage wasannin Tokyo Olympic zuwa 23 ga watan Yulin 2021 inda za'a kammala a ranar 8 ga watan Agustan shekarar 2021, jami'an shirya gasar ta Tokyo 2020 Olympic da Paralympic ne suka sanar da hakan a ranar Litinin. Wasannin motsa jiki na nakasassu wato Paralympic za'a gudanar daga ranar 24 ga watan Augasta zuwa 5 ga watan Satumbar badi.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China