Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An shigar da likitancin gargajiyar kasar Sin a tsarin inshorar lafiya na kasar Namibia
2020-04-06 16:10:57        cri

 

 

 

A ranar 6 ga wata, an shigar da likitancin gargajiyar kasar Sin a tsarin inshorar lafiya na kasar Namibia a hukunce. Hakan na nuna cewa, tun daga watan Maris, masu shiga tsarin na kasar suna iya samun hidimar mayar musu da kudi da suka kashe a fannin kiwon lafiya. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China