Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Mutane na kasa da kasa sun fidda wasu dabarun shakatawa a wajen tagar gidajensu
2020-04-05 15:31:32        cri

Sakamakon barkewar cutar numfashi ta COVID-19, kasashe da dama sun ba da umurnin zama a gida, domin magance yaduwar annobar. Gaban wannan matsala, mutane na kasa da kasa sun fidda wasu dabarun shakatawa a wajen tagar gidajensu. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China