Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ban kwana da likitoci jarumai
2020-04-03 17:09:55        cri

 

 

 

 

 

 

A yankin Enshi mai zaman kansa na kabilar Tujia da ta Miao da ke lardin Hubei na kasar Sin, al'umma daga sassa daban daban na yin ban kwana da likitocin da aka tura daga birnin Tianjin na kasar wadanda suka bada gudummawar jinyar masu fama da cutar Covid-19 a wurin.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China