Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bello Jakada: Al'amura sun fara sassautawa
2020-03-31 12:01:11        cri






Harkoki a kasar Sin sun fara daidaita sannu a hankali, inda ake ci gaba da samun nasara a kokarin shawo kan cutar COVID-19 da kuma dakile ci gaba da yaduwarta. Kan haka ne wakiliyarmu Fa'iza Muhammad Mustapha, ta tattauna da Bello Jakada, wani dalibi dan Nijeriya dake karatu a birnin Fuzhou na kasar Sin, don jin halin da suke ciki yanzu. Ga yadda tattaunawar ta su ta kasance.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China