Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An yi dusar kankara a lokacin bazara a birnin Dingxi dake lardin Gansu
2020-04-01 09:16:24        cri

 

 

 

An yi dusar kankara a lokacin bazara a birnin Dingxi dake lardin Gansu, ko ina na farin fat a wurin, kamar wani zane iri na gargajiya na kasar Sin. Kankara a aka yi a wannan lokaci na da amfani sosai ga aikin shuka alkama. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China