Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Likitan dabbobi a Wuhan
2020-04-01 09:16:24        cri

 

 

 

Wani likitan dabbobi mai suna Gao Jindong, ya yi watanni biyu yana kulawa da wasu karnuka, da kyanwa a asibitinsa dake birnin Wuhan na lardin Hubei, inda cutar COVID-19 ta yi kamari a baya. Duk da cewa cutar ta yi tsanani, amma likita Gao bai yi watsi da wadannan dabbobi ba.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China