Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga kaayyakin da sojojin ko-ta-kwana suke ci a lokacin da suke rawar daji
2020-03-31 09:53:56        cri

 

 

 

 

 

A kullum sojojin ko-ta-kwana suna samun horo a gandun daji. Yadda suke rayuwa a daji, ita ce babbar matsalar da ke gabansu. Nau'o'in "abinci", kamar maciji mai rai da kifi mai rai, har ma kodi da tana da tururuwa da 'ya'yan itatuwa na daji da dai makamatansu da suke gandun daji. Idan ba ka/ki ji tsoro, ka/ki kalli yadda suke ci. Abincin wani, guban wani. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China