Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Amurka ta ba da umarnin zama a gida
2020-03-29 15:25:59        cri

Kwanakin baya ne, jihohi da dama na kasar Amurka sun sanar da umurnin zama a gida, ciki har da manyan biranen kasar da suka hada da New York, Los Angeles da Chicago da sauransu. Hotunan da aka dauka bayan sanar da umurnin a kasar Amurka. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China