Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ra'ayin Najibullah Danejo game da matakan kandagarkin cutar COVID-19 a kasar Sin
2020-03-27 10:11:54        cri

Wasu dalibai 'yan Najeriya dake karatu a kasar Sin sun gane ma idonsu yadda al'ummar kasar suka samu shawo kan cutar COVID-19 bisa wasu matakan da aka dauka a watannin da suka wuce, sa'an nan Najibullah Danejo na daga cikinsu. Bari mu saurari ra'ayinsa game da wasu matakan da aka dauka a kasar Sin don neman shawo kan cutar COVID-19.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China