Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An gina asibitin wucin gadi a Sfaniya don tinkarar COVID-19
2020-03-27 12:49:25        cri

 

 

 

An mai da cibiyar nune-nune ta birnin Madrid, hedkwatar mulkin kasar Sfaniya a matsayin asibitin wucin gadi domin karbar mutane masu kamuwa da cutar COVID-19.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China