2020-03-26 09:50:39 cri |
Sakamakon saurin yaduwar cutar COVID-19 a kasar Amurka, an gyara masana'antar Detroit Sewn da ke birnin Pontiac, jihar Michigan zuwa masana'antar samar da marufin hanci da baki. An ce, ya zuwa yanzu yawan Amurkawa da suka kamu da cutar ya zarce dubu 40.(Kande Gao)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China