Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Gasar gudun yada kanin-wani don kiwon lafiya a birnin Dujiangyan na kasar Sin
2020-03-28 14:59:08        cri

An yi gasar gudun yada kanin-wani don kiwon lafiya a birnin Dujiangyan na kasar Sin a kwanakin baya. Har zuwa yanzu, babu wanda ya kamu da cutar COVID-19 a birnin, kuma 'yan wasa 1000 da suka halarci gasar dukkansu sun zo daga birnin. Kafin fara gasar, sai da aka binciki yanayin zafi da ma lafiyar su, sanye da abin rufe baki da hanci, kafin su shiga wurin gasar.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China