Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Na'urar samar da abinci
2020-03-28 14:59:26        cri

 

 

A wani asibitin dake Er'zhou na lardin Hubei na kasar Sin, inda yanayin annobar COVID-19 ya fi kamari, an fara yin amfani da wata na'ura mai sarrafa kanta wajen samar da abinci,don rage mu'ammalar mutane, da kawar da damar yaduwar cutar.(Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China