Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kare littattafan da ke da dadadden tarihi
2020-03-25 09:21:25        cri

 

 

A jihar Xizang ta kasar Sin, masana na dukufa kan aikin adana littattafan da ke da dadadden tarihi don ba su kariya, inda aka tattara su sa'an nan aka mai da su bayanai na zamani, a adana su a ma'ajiyar bayanai ta zamani. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China