2020-03-25 09:21:49 cri |
Ana kara samun saukin yaduwar cutar numfashi ta COVID-19 a duk fadin kasar Sin, inda al'ummar kasar ke kokarin komawa bakin ayyukansu. Hotunan yadda wata masana'antar samar da kekuna ke farfado da aiki a lardin Hebei.(Murtala Zhang)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China