2020-03-24 08:50:50 cri |
Garin Simon na kasar Afirka ta kudu ya shahara a dabbar Seal masu tarin yawa. Saboda yadda ake kiyaye tabbar a wurin, ya sa sun saba da mutane har ma su kan shiga gidajen jama'a neman abinci. (Bilkisu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China