Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An shiga yanayin bazara a birnin Wuhan
2020-03-22 18:39:42        cri

An fara shiga yanayi na dumi-dumi a birnin Wuhan, furannin Sakura sun bude a wasu wuraren birnin, kuma mutane da yawa sun warke daga cutar numfashi ta COVID-19. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China