Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga yadda sojojin kasar Sin wadanda suke tabbatar da zaman lafiya a kasar Congo Kinshasa suke murnar sabuwar shekara tare yaran kasar
2020-03-25 09:21:37        cri

 

 

 

 

 

 

 

 

A jajibirin bikin murnar sabuwar shekara ta 2020 bisa kalandar gargajiya ta kasar Sin, wasu hafsoshi da sojoji masu aikin jinya na rundunar sojin kasar Sin wadda ke tabbatar da zaman lafiya a kasar Congo Kinshasa a madadin MDD suka tafi can wani gidan yara na SOS dake birnin Bukavu, inda suka shirya wani bikin na fatan alheri a sabuwar shekara tare da yaran dake cikin gidan. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China