Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga yadda sojojin kasar Sin wadanda suke tabbatar da zaman lafiya a kasar Sudan ta kudu suke halartar rawar daji
2020-03-23 09:14:44        cri

 

 

 

 

A ran 16 ga watan Maris, wata rundunar sojin kasar Sin wadda take tabbatar da zaman lafiya a kasar Sudan ta kudu a madadin MDD ta halarci wata rawar daji da kungiyar MDD wadda ke kula da aikin tabbatar da zaman lafiya a kasar Sudan ta kudu ta shirya wa sojoji da 'yan sanda na kasashe daban daban wadanda suke tabbatar da zaman lafiya a kasar Sudan ta kudu bisa batun tsaron fararen hula da ma'aikata masu aikin jin kai a kasar. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China