Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yawan wadanda suka kamu da COVID-19 a Tunisiya ya karu zuwa 39
2020-03-19 20:16:01        cri
Ma'aikatar lafiya ta kasar Tunisiya ta sanar a yau Alhamis cewa, adadin wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar COVID-19 a kasar, ya karu zuwa 39.

Babban darektan hukumar sanya ido kan sabbi da cututtuta masu yaduwa na kasar Nissaf Ben Alaya, ya shaidawa taron manema labarai a Tunis, babban birnin kasar cewa, daga cikin mutane 86 da aka yiwa gwaji, 39 suna dauke da cutar, ciki har da mutane 14 da suka kamu da cutar a cikin kasar da kuma 25 da suka shigo da cutar daga ketare. (Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China