Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An soke gasa ta farko ta wasan tseren motocina F1
2020-03-21 18:36:09        cri

An soke gasa ta farko ta wasan tseren motocina F1 da aka tsara da gudanarwa a kasar Australia tun daga ranar 13 zuwa 15 ga wannan wata domin wani memban kungiyar wasan tseren motoci ta McLaren ya kamu da cutar COVID-19.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China