Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Amurkawa suna zargin Donald Trump kan kalaman da ya yi kan "cutar Sin"
2020-03-18 20:52:13        cri

Kwanan baya, shugaba Donald Trump na Amurka ya bayyana a shafinsa na tiwita cewa, kasar Amurka za ta baiwa masana'antun kasar, kamar kamfanin jiragen sama tallafi, ta fuskar asarar da "cutar Sin" ta haddasa musu. Tabbas hakan zai sa kasar Amurka ta kara karfi!

Dangane da wannan tsokaci, wasu 'yan kasar Amurka sun yi zargi cewa, Donald Trump ya nuna ra'ayin wariyar launin fata da ma kiyayya ga kasashen waje, hakika ya bude kofar kiyayya da tashin hankali. Har wasu suna ganin cewa, Donald Trump shi ne cutar Amurka. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China