Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasar Sin za ta kula da sabbin hanyoyin bunkasa kasuwanni
2020-03-18 19:57:44        cri
Jami'i a hukumar raya kasa da yin gyare-gyare ta kasar Sin, Ha Zengyou, ya bayyana cewa, kasar Sin za ta saukaka kasuwanci na zamani, kamar cinikayya ta yanar gizo, da za a rika neman ragi, duk da cutar COVID-19 da ake fama da ita.

Ha Zengyou ya ce, ana sa ran sabbi da kasuwannin da aka daga darajarsu, za su samar wa tattalin arzikin wani sabon karfi. Yana mai cewa, za a dauki matakan da suka dace wajen ganin tsarin ya bunkasa. (Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China