Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An kwashe dimbin kayayyakin masarufi da ke babban kanti a birnin San Francisco
2020-03-21 18:36:15        cri

 

 

 

 

 

 

Wannan ne hotunan da aka dauka bayan an fara daukar matakin hana tafiya a yankin Bay na birnin San Francisco, kasar Amurka wato ranar 16 ga wata. Ana iya ganin cewa, an kwashe dimbin kayayyakin masarufi da ke babban kanti, wadanda ba su iya biyan bukatun jama'a ba.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China