Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An fara daukar matakin hana shiga da fita a duk fadin kasar Faransa
2020-03-19 07:52:41        cri

 

 

 

 

An fara daukar matakin hana shiga da fita a duk fadin kasar Faransa, domin tinkarar annobar cutar COVID-19. Kamar yadda shugaban Faransa Emmanuel Macron ya fada ta gidan talibijin, yanzu Faransa na cikin yaki!(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China