Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ahmad Bala Alhassan: Harkokin sun fara daidaita
2020-03-17 12:02:45        cri






A daidai wannan lokaci da kasar Sin ke ci gaba da samun nasara a kokarin shawo kan cutar COVID-19 da kuma dakile ci gaba da yaduwarta, harkoki sun fara daidaita a hankali. Kan haka ne wakiliyarmu Fa'iza Muhammad Mustapha, ta tuntubi Ahmad Bala Alhassan, wani dalibi dan Nijeriya dake karatun digiri na 3 a jami'ar Jiaotong dake birnin Xi'an na kasar Sin, don jin halin da suke ciki yanzu. Ga kuma yadda tattaunawar ta su ta kasance.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China