Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Italiya ta nuna godiya ga kasar Sin
2020-03-16 19:36:46        cri

A ranar Asabar da ta gabata, wani mutum dake zama a wata unguwar dake birnin Rome na kasar Italiya ya rera taken kasar Sin, inda ya daga murya cewa "Mun gode ma kasar Sin". Sa'an makwatansa dukkansu sun tafa masa, inda yanayi ya burge kowa matuka.

Ta wannan hanya ce, jama'ar kasar Italiya ta nuna godiya ga kasar Sin, wadda ta kai musu dauki yayin da suke cikin bukata. (Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China