Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Rudy Gobert ya kamu da cutar COVID-19
2020-03-15 20:21:23        cri

An tabbatar da cewa, dan wasan kwallon kwando na kungiyar Utah Jazz na kasar Amurka Rudy Gobert ya kamu da cutar COVID-19, don haka an dakatar da dukkan wasannin gasar kwallon kwando ta NBA.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China