Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sa ido kan lafiyar mutane
2020-03-21 18:36:44        cri

 

 

 

A birnin Zhengzhou dake lardin Henan na kasar Sin, ana yin amfani da wasu sabbin fasahohi wajen sa ido kan lafiyar duk wani mutum da ya shiga cikin birnin, don taimakawa kokarin dakile yaduwar cutar numfashi ta COVID-19.(Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China