Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wani Spiderman ya hawa saman ginin Glory na birnin Barcelona
2020-03-14 16:13:07        cri

 

 

Shahararren Spiderman na kasar Faransa, Alain Robert ya kwashe mintoci 20 wajen hawa saman ginin Glory na birnin Barcelona da ke kasar Spaniya, wanda ke da tsayin mita 144. Bayan da ya sauko kuma, nan da nan 'yan sandan wurin sun kulle shi.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China